NAZARI AKAN LITTAFIN ALKAWARIN JIYA NA M.D ASNANIC

Student: Fatima Usman Ado
Supervisor: Dr Sani Muhammad Abdullahi
HOD: Dr Yusuf Gwarzo Ahmad
Department of Hausa Language
Humanities
Northwest University, Kano, Kano State

Abstract

Wannan binciki mai taken nazarin littafin Alkawarin jiya na M.D Asananic domin gano sakon da littafin ke dauke da shi, shi me soyayya.jigo na daya daga cikin hanyoyin da ake 5 bi wajen nazarin kagaggun labarai, kamar yadda masana suka tabbatar, jigo shi ne dunkulalliyar manufa ko wani sako da mawallafi ya ke so ya isar. Haka kuma jigo a nazarin kagaggun labarai ya kasu kaso biyu: babban jigo da kananan jigogi, babban jigo shi ne dunkulalliyar manufa da ta mamaye littafin baki daya, yayin da kananan jigogi sune wadanda ake amfani da su domin isar da sakon littafi. Binciken ya yi amfani da ra'in Mukhtar,(2000) wanda ya nuna cewa, a cikin nazarin jigo na rubutun adabin hausa ana bayyana karamin jigo da babban jigo,binciken ya gano cewa mawallafin littafin Alkawarin jiya ya yi amfani da kananan jigo masu yawa wajen isar da sakonsa, sannan mawallafin ya yi amfani da salo da sarrafa harshe, inda masana suka tabbatar da cewa, salo hanya da marubata suke amfani da ita domin su jawo hankalin mai karatu ko mai sauraro dan ya fahimci sakon da rubutun ya ke dauke da shi.

Full-Text Access Notice

In accordance with the NERD Policy on promoting peer-reviewed publication, public access to the full text of a project, thesis or dissertation is restricted for three years, allowing the author and supervisors sufficient time to pursue peer-reviewed publication. During this period, researchers with legitimate academic or research purposes may request authorisation directly from the author to enable NERD to release the indexed full texts of the work using the form below.

Request authorisation from the author