TARJAMAR TAFSIRIN ALQUR’ANI MAI GIRMA NA SHEIKH IMAMUD-DEEN ABUL- FIDA ISMA’IL BIN UMAR IBN KATHIR ALQURASHI AL BASARI ALDIMASHKI. (701-774 A.H)

Student: Hajara Ibrahim
Supervisor: Mr Aminu Abbas
HOD: Dr Abdullahi Kazaure Aminu
Department of Islamic Studies
Humanities
Northwest University, Kano, Kano State

Abstract

GABATARWA Dukkan godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai , wanda bai haifa ba kuma ba’a haifai Shi ba, masanin fili da voye Maqagin halittar Sammai da kuma qassai. Tsira da aminci su qara tabbata ga shugaban halitta, Annabin qarshe, wanda yazama rahama ga talikai, Allah Ka haxa da iyalansa da kuma sahabbansa tsarkaka, masu girma da kuma daraja maxaukakiya. Bayan haka na gudanar da tarjamar Tafsirin Ibn Kathir da harshen Hausa. Ina roqon Allah ya datar da ni da abinda yake dai-dai domin shi mai iko ne akan hakan. Aikin nawa zai kasance kamar haka:- 1. Tarjama ne domin taimakawa waxanda basa fahimtar yaren Larabci domin su fahimci Alqur’ani mai girma da harshen Hausa. 2. Nayi amfani da Tarjamar Malam Abubakar Mahmud Gumi Allah yajiqan sa da rahma. 3. An gabatar da irin wannan aikin daga manyan malamai da dama kamar haka:- i. Sheikh Abubakar Mahmud Gumi Allah yayi masa rahama. ii. Sheikh Muhammad Nasiru Mukhtar Kabara Allah yayi masa rahama. iii. Sheikh Muhammad Nuraddin Alkasim Allah Ya qara masa lafiya. iv. Pro. Sani Umar R\ Lemo Allah yaja kwanansa. 4. Aikin zai kasance daga farkon Suratu “Annaba’i ” ayata ta 1 zuwa aya ta 16 cikin Suratu Annazi’at.

Full-Text Access Notice

In accordance with the NERD Policy on promoting peer-reviewed publication, public access to the full text of a project, thesis or dissertation is restricted for three years, allowing the author and supervisors sufficient time to pursue peer-reviewed publication. During this period, researchers with legitimate academic or research purposes may request authorisation directly from the author to enable NERD to release the indexed full texts of the work using the form below.

Request authorisation from the author