AMFANI DA ILLOLIN WAYAR HANNU GA RAYUWAR AL'UMMAR HAUSAWA
Abstract
Wannan bincike mai taken Amfani Da Illolin Wayar Hannu Ga Rayuwar Al'ummar Hausawa bincike ne da aka yi shi wanda aka tattaro wasu daga cikin amfanin da wayar salula take yi ga rayuwar Hausa, da kuma ırın illolin da wayar take haifarwa ga su. Da farko an kawo ma'anar wayar salula wadda take nufin wata na'ura ce dake sadar da al'umma wanda suke nesa da mutum. Haka kuma an kawo ire-iren wayar salula kamar wayar tangaro, wayar tafi da gidanka da sauransu Baya ga wannan an kawo amfani da wayar salula take yi, kamar sada zumunci, haska fitila, tura sako da karbar sako, ilmantar da bincike. Bugu-da-kari, an kawo irin illolin da wayar salula take haifarwa ga lafiya jiin dan'adam da kuma tunaninsa, kamar sanya ciwon ido, sanya ciwon kai ko kwakwalwa, bata lokaci, hana bacci, jaanyo hadari da sauransu. Binciken an tsara shi a cikin babi-babı har guda biyar. Daga karshe a cikin babi na biyar an kawo shawarwarin yadda za a kaucewa fadawa cikin hadarin da wayar salula kan haifar.
Full-Text Access Notice
In accordance with the NERD Policy on promoting peer-reviewed publication, public access to the full text of a project, thesis or dissertation is restricted for three years, allowing the author and supervisors sufficient time to pursue peer-reviewed publication.
During this period, researchers with legitimate academic or research purposes may request authorisation directly from the author to enable NERD to release the indexed full texts of the work using the form below.