TRANSLATION OF A SECTION OF HADITHS FROM THE BOOK MUSANNAF OF ABU BAKR IBN ABI SHAYBAH INTO THE HAUSA LANGUAGE, FROM HADITH NUMBER 39447 TO 39539.

Student: Zainab Abdullahi Sammani
Supervisor: Prof Umar Abbas Abdulkadir
HOD: Dr Salim Madabo
Department of Islamic Studies
Arts
Bayero University, Kano, Kano State

Abstract

MANUFAR DA AKE SO A CIMMA Yana daga cikin manufar da A ke so A cimma A wannan Aiki mai Albarka na fassarar wasu Hadisai daga cikin littafin Al MUSANNAF NA ABUBAKAR IBN ABI SHAIBAH zuwa Harshen Hausa domin sauƙaƙawa yan uwa Al'ummar musulmi wajen fahimtar waɗannan Hadisai ma su Albarka wanda Aka fassara su daga Yaren larabci zuwa harshen Hausa hakan nada matuƙar Amfani ga ɗaliban ilimi da ma waɗanda ba ɗalibai ba wajen fahimtar hadisan da kuma darussan da hadisan su ke koyarwa da ma sauran Abubuwa masu muhimmanci da kuma Amfani. A ƙarshe na ke Addu'ar Allah ya bamu fahimtar Abinda ake so mu fahimta ya kuma bamu ikon Amfani da Abin da muka ji na hadisan Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama.

Full-Text Access Notice

In accordance with the NERD Policy on promoting peer-reviewed publication, public access to the full text of a project, thesis or dissertation is restricted for three years, allowing the author and supervisors sufficient time to pursue peer-reviewed publication. During this period, researchers with legitimate academic or research purposes may request authorisation directly from the author to enable NERD to release the indexed full texts of the work using the form below.

Request authorisation from the author