FASSARAR WASU HADISAI DAGA LITTAFIN AL-MUSANNAF NA IMAM IBN ABI SHAIBAH ZUWA HARSHEN HAUSA DAGA HADISI MAI LAMBA TA (25214- ZUWA 25332)

Student: Ghali Abdullahi
Supervisor: Dr Umar Indabawa Ibrahim
HOD: Dr Salim Madabo Saminu
Department of Islamic Studies
Arts
Bayero University, Kano, Kano State

Abstract

Da Sunan Allah mai rahama Mai jinkai tsira da amincin Allah Su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad (S.A.W) da alayansa da Sahabbansa. Kasancewa Hadisan Manzon Allah (S.A.W) Shi ne ginshiqin Shariah ta biyu bayan al-qur'ani Mai girma, domin Shi Maazon Allah (S.A.W) Allah ya aikoshi ne zuwa ga al-ummai domin ya zamo Shiriya da kuma koyi kyakkyawa ga dukkan al' umma baki daya, Don haka Sai Allah ya Shar’anta biyayyarsa tare da biyayyar Manzon Allah S.A.W) Kuma ya tabbatar da wajibcin yin biyayyar ga al-ummar Manzon Allah (SAW) don haka, ne addinin Musulunci ya zamo addinine na ilimi da Karata, domin shi ne Wahayi na farko da Allah ya Saukarwa Manzon Allah (S.A.W), don haka ilimin Hadisi shi ne jagora wajen fahimtar addini da rayuwa don neman Samun tsira. Ta isa hikima wajen fassara hadisan Manzon Allah (SAW) cikin harshen Hausa domin Mutane Su fahimci addini da yarensų, Allah ya datardamu MANUFA DA AKE SO A CIMMA Manufofin Wannan aikin sun hada da: 1- Karantarwar Musulunci da Harshen Hausa. 2- Yaxa Manufofin Addinin Musulunci 3- Gyara Mu’amala ta rayuwar yau da kullum ga Musulumi 4- Sauqaqe karatun hadisan Manzon Allah (SAW) ga waxanda ba sa fahimtar larabci. 5 -Bunqasa harshen Hausa.

Full-Text Access Notice

In accordance with the NERD Policy on promoting peer-reviewed publication, public access to the full text of a project, thesis or dissertation is restricted for three years, allowing the author and supervisors sufficient time to pursue peer-reviewed publication. During this period, researchers with legitimate academic or research purposes may request authorisation directly from the author to enable NERD to release the indexed full texts of the work using the form below.

Request authorisation from the author