FASSARAR WASU HADISAI DAGA AKAN LITTAFIN MUSANNAF(IBN ABI SHAIBAH), ZUWA HARSHEN HAUSA DAGA HADISI MAI LAMBA 24815 ZUWA 24913
Abstract
Dukkan yabo da godiya da kirari sun tabbata ga Allah ( S.W.T) tsira da amincin Allah su tabbata ga shugaban halitta ma’abocin kyawu da kwarjini Annabi Muhammad ﷺ
Allah ( ) ya saukar da alqur’ani mai girna don ya zama shiriya ga al’umma harzuwa ranar alqiyama, ya kuma saukar da shine ga Annabi Muhammad ﷺ kamar yadda Allah ya fada acin littafinsa cewa : “ …. Kuma muna saukar da alqur’ani a gare ka, domin bayyana wa mutane abin da muka saukar musa”.
Alqur’ani shi ne na farko a shari’ar musulunci sannan kuma sai hadisi wanda shi ne dukkan abin da Manzon Allah ﷺ ya faxa ko ya aikata ko akayi agabansa bai ce komai ba, don haka hadisi shi ne mai matsayi na biyu bayan Alkur’ni .
Bayan haka saboda mushinmancin da hadisi yake da shi ne wannan sashe na nazarin Addinin musulunci da shari’ar bayero da ke kano ya sanya aikin fassara hadisan Manzon Allah ﷺ ya zamo cikon karatun Digiri na farko.
Full-Text Access Notice
In accordance with the NERD Policy on promoting peer-reviewed publication, public access to the full text of a project, thesis or dissertation is restricted for three years, allowing the author and supervisors sufficient time to pursue peer-reviewed publication.
During this period, researchers with legitimate academic or research purposes may request authorisation directly from the author to enable NERD to release the indexed full texts of the work using the form below.