FASSARAR WANI ƁANGARE DAGA CIKIN MUSANNAF NA IBN ABI SHAIBAH ZUWA HARSHEN HAUSA DAGA HADISI MAI LAMBA (33885) ZUWA (33996)
Abstract
SALON AIKI
-Kawo nassin Hadisi, sannan na biyo bayansa da fassara.
-Na ƙoƙari wajen yin amfani da daidaitacciyar Hausa, don kasancewarta wacce kaɗai aka yadda yin amfani da ita musamman a harkar rubuce-rubuce.
-Na yi amfani da nau'o'in fassara guda biyu: Fassara mai ƴanci duba da yanayin yadda fassara ta ke da kuma waɗanda ake fassarawa, da kuma Fassara kalma da kalma don gujewa fita daga ma'anar asali.
-Na taƙaita akan amfani da sunayen malamai wajen takhriji, maimakon sunan littafi don gujewa waɗansu abubuwa kamar tsawaitawa ko takura yayin fassara sunan litattafan, sai dai a waɗansu wurare ƙididdigaggu, wannan taƙaitawa na yi ta ne akan littafin da malamin ya shahara da shi, misali: Bukhari: Sahihul Bukhari, Muslim: Sahihu Muslim.
-Na yi ƙoƙarin taƙaita lafazin malamai da suke kan darajar Hadisi idan an samu, ta yadda na ke dunƙule ta a kalmar da zata bayar da waccan ma'anar.
Full-Text Access Notice
In accordance with the NERD Policy on promoting peer-reviewed publication, public access to the full text of a project, thesis or dissertation is restricted for three years, allowing the author and supervisors sufficient time to pursue peer-reviewed publication.
During this period, researchers with legitimate academic or research purposes may request authorisation directly from the author to enable NERD to release the indexed full texts of the work using the form below.