NAZARIN KEƁAƁƁUN KALMOMIN ALMAJIRAI
Abstract
Amfani da nau'in harshe ga wani rukunin mutane saboda wani dalili na musamman abu ne mai muhimmanci a fagen ilimin walwalar harshe. almajirai rukuni ne na mutane da suke amfani da wani nau'in harshe na musamman a tsakaninsu
wannan nazarin mai take hausar almajirai ya gano rumbun kalmomin da almajirai suke samarwa ta hanyar ƙirƙira da faɗaɗa ma'ana da gusar da ma'ana da aro daga baƙin kalmomi
Daga ƙarshe, wannan nazarin ya gano hausar almajirai ta taimaka wa rumbun kalmomin hausar almajirai ta hanyar samar masu sababbin kalmomi da suke amfani da su.
Full-Text Access Notice
In accordance with the NERD Policy on promoting peer-reviewed publication, public access to the full text of a project, thesis or dissertation is restricted for three years, allowing the author and supervisors sufficient time to pursue peer-reviewed publication.
During this period, researchers with legitimate academic or research purposes may request authorisation directly from the author to enable NERD to release the indexed full texts of the work using the form below.